Irmiya 51:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Gama Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila da Yahuda bai yashe su ba, ko da yake ƙasarsu cike da take da laifi a gaban Mai Tsarki na Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Allah na Isra'ila da Yahuza, Ubangiji Mai Runduna, bai yashe su ba, Ko da yake sun yi wa Mai Tsarki na Isra'ila zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |