Irmiya 51:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 Saboda haka ga abin da Ubangiji ya ce, “Duba, zan tsaya muku, zan ɗaukar muku fansa, zan sa tekunta kafe in kuma sa maɓulɓulanta su ƙafe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki36 Ubangiji ya ce, “Zan tsaya muku, Zan ɗaukar muku fansa, Zan sa tekunsu da maɓuɓɓugarsu su ƙafe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |