Irmiya 51:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Sojojin Babilon sun daina yaƙi, suna zaune a cikin kagaransu. Ƙarfinsu ya ƙare, sun zama mata. An sa wa wuraren zamanta wuta, an karya ƙyamaren ƙofofin garinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Sojojin Babila sun daina yaƙi, suna zaune a cikin kagaransu. Ƙarfinsu ya ƙare, sun zama mata, An sa wa wuraren zamanta wuta, An karya ƙyamaren ƙofofin garinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |