Irmiya 51:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Ubangiji Maɗaukaki ya rantse da zatinsa, ya ce Tabbatacce zan cika ka da mutane kamar fāra, za su kuwa yi sowa don nasara a kanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Ubangiji Mai Runduna ya rantse da zatinsa, ya ce, “Hakika zan cika Babila da mutane kamar fāra, Za su kuwa raira waƙar nasara a kanta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |