Irmiya 50:37 - Sabon Rai Don Kowa 202037 Akwai takobi a kan dawakanta da kekunan yaƙinta da kuma dukan baƙin da suke cikin mayaƙanta! Za su zama mata. Akwai takobi a kan dukiyarta! Za a washe su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki37 Akwai takobi a kan mahayan dawakanta, da a kan karusanta, Da a kan sojojin da ta yi ijara da su Don su zama kamar mata, Akwai takobi a kan dukan dukiyarta domin a washe ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |