Irmiya 50:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 “Akwai takobi a kan Babiloniyawa!” In ji Ubangiji “a kan waɗanda suke zama a Babilon da kuma a kan fadawanta da masu hikimarta! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki35 Ni Ubangiji na ce, Akwai takobi a kan Kaldiyawa, Da a kan mazaunan Babila, Da a kan ma'aikatanta da masu hikimarta, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |