Irmiya 50:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Ku zo ku yi gāba da ita daga nesa. Ku buɗe rumbunanta; ku jibga ta kamar tsibin hatsi. Ku hallaka ta sarai kada ku bar mata raguwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Ku zo, ku fāɗa mata daga kowane sashi. Ku buɗe rumbunanta, Ku tsittsiba ta kamar tsibin hatsi, Ku hallakar da ita ɗungum, Kada wani abu nata ya ragu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |