Irmiya 49:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Game da Edom. Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa, “Babu sauran hikima a Teman ne? Shawara ta ɓace daga masu basira ne? Hikimarsu ta ruɓe ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ga abin da Ubangiji Mai Runduna ya faɗa a kan Edom, “Ba hikima kuma a cikin Teman? Shawara ta lalace a wurin masu basira? Hikima ta lalace ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |