Irmiya 48:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Mai hallakarwa zai aukar wa kowane gari, kuma ba wani garin da zai kuɓuta. Kwari zai lalace tudu kuma ya hallaka, domin Ubangiji ya faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Mai hallakarwa zai shiga kowane gari, Don haka ba garin da zai tsira. Kwari da tudu za su lalace, Ni Ubangiji na faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |