Irmiya 48:47 - Sabon Rai Don Kowa 202047 “Duk da haka zan maido da wadatar Mowab a kwanaki masu zuwa,” in ji Ubangiji. A nan hukuncin Mowab ya ƙare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki47 “Amma zan komar da mutanen Mowab nan gaba, Ni Ubangiji na faɗa.” Wannan shi ne hukuncin Mowab. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |