Irmiya 48:44 - Sabon Rai Don Kowa 202044 “Duk wanda ya gudu daga razana zai fāɗa cikin rami, duk wanda ya haura daga rami zai fāɗa cikin tarko; gama zan kawo wa Mowab shekarar hukuncinta,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki44 Wanda ya guje wa tsoro, Zai fāɗa a rami, Wanda kuma ya fito daga cikin rami, Tarko zai kama shi. Gama na sa wa Mowab lokacin da zan hukunta ta, Ni Ubangiji na faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |