Irmiya 46:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Zan ba da su ga waɗanda suke neman ransu, ga Nebukadnezzar sarkin Babilon da fadawansa. Amma daga baya, Masar za tă kasance da mazauna kamar dā,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Zan bashe su a hannun waɗanda suke neman ransu, wato a hannun Nebukadnezzar, Sarkin Babila, da shugabanninsa. Daga baya kuma mutane za su zauna a Masar kamar dā. Ni Ubangiji na faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |