Irmiya 42:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Saboda haka ya kira Yohanan ɗan Kareya da dukan shugabannin sojoji waɗanda suke tare da shi da dukan jama’a daga ƙarami zuwa babba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Sai Irmiya ya kira Yohenan ɗan Kareya da dukan shugabannin sojoji waɗanda suke tare da shi, da dukan jama'a tun daga ƙarami har zuwa babba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |