Irmiya 42:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 ‘In kuka zauna a wannan ƙasa, zan gina ku ba zan kuwa rushe ku ba; zan dasa ku ba kuwa zan tumɓuke ku ba, gama ina baƙin ciki a kan masifar da na aukar a kanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 ‘Idan za ku zauna a ƙasan nan, to, zan gina ku, ba zan rushe ku ba. Zan dasa ku, ba zan tumɓuke ku ba, gama zan janye masifar da na aukar muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |