Irmiya 40:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Yanzu kuma Ubangiji ya cika shi; ya yi kamar yadda ya faɗa. Dukan wannan ya faru domin kun yi zunubi ga Ubangiji ba ku kuwa yi masa biyayya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Ga shi kuwa, ya yi kamar yadda ya faɗa, domin kun yi wa Ubangiji zunubi, ba ku yi biyayya da muryarsa ba, don haka wannan masifa ta auko muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |