Irmiya 4:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Duba! Yana zuwa kamar gizagizai, kekunan yaƙinsa suna zuwa kamar guguwa, dawakansa sun fi gaggafa sauri. Kaiton mu! Mun shiga uku! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Duba, ga abokin gāba yana zuwa kamar gizagizai, Karusan yaƙinsa suna kama da guguwa, Dawakansa sun fi gaggafa sauri. Kaitonmu, mun shiga uku! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |