Irmiya 39:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Nebuzaradan shugaban matsaran sarki ya kwashi mutanen da suka rage a birnin zuwa zaman bauta a Babilon, tare da waɗanda suka riga suka tafi wurinsa, da kuma sauran mutanen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Sa'an nan Nebuzaradan shugaban matsara ya kwashi sauran mutane da suka ragu a birnin zuwa babila, wato mutanen da suka gudu zuwa wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |