Irmiya 37:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Sojojin Fir’auna suka fita daga Masar, sa’ad da Babiloniyawa waɗanda suke ƙawanya wa Urushalima suka ji labari game da su, sai suka janye daga Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Rundunar sojojin Fir'auna kuwa ta taho daga Masar, amma da Kaldiyawa waɗanda suka kewaye Urushalima da yaƙi suka ji labari, sai suka janye daga Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |