Irmiya 36:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Bayan da suka ajiye littafin a ɗakin Elishama magatakarda, sai suka tafi wurin sarki a fili suka sanar da shi kome. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Suka tafi zauren sarki bayan sun ajiye littafin a ɗakin Elishama, magatakarda, suka sanar da sarki dukan abin da yake cikin littafin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |