Irmiya 36:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Sa’an nan suka ce wa Baruk, “Faɗa mana yadda ka yi ka rubuta dukan wannan. Irmiya ne ya yi maka shibtar ta?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Suka kuma tambayi Baruk, suka ce, “Ka faɗa mana yadda ka yi ka rubuta wannan magana. Ya yi maka shibta ne?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |