Irmiya 35:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Mun yi rayuwarmu a cikin tentuna mun kuma yi biyayya ƙwarai da kowane abin da kakanmu Yehonadab ya umarce mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Amma a alfarwai muke zamanmu. Mun yi biyayya da dukan abin da Yonadab kakanmu ya umarce mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |