Irmiya 33:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 a yaƙi da Babiloniyawa. ‘Za su cika da gawawwakin mutane waɗanda na kashe da fushina da hasalata. Zan ɓoye fuskata wa wannan birni saboda dukan muguntarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 “Sa'ad da ake zuwa yaƙi da Kaldiyawa gidaje za su cika da gawawwakin mutane waɗanda na kashe da fushina da hasalata, gama na ɓoye wa wannan birni zatina saboda dukan muguntarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |