Irmiya 33:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 A kwanakin nan zan ceci Yahuda Urushalima kuma za tă zauna lafiya. Sunan da za a kira ta shi ne, Ubangiji Adalcinmu.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 A waɗannan kwanaki za a ceci mutanen Yahuza, mutanen Urushalima kuwa za su zauna lafiya. Sunan da za su sa wa Urushalima birninsu, shi ne, ‘Adalcinmu Ubangiji ne.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |