Irmiya 33:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 “ ‘Kwanaki suna zuwa,’ in ji Ubangiji, ‘sa’ad da zan cika alkawarin alheri da na yi wa gidan Isra’ila da kuma gidan Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 “Ga shi, kwanaki suna zuwa sa'ad da zan cika alkawarin da na yi wa mutanen Isra'ila da na Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |