Irmiya 32:39 - Sabon Rai Don Kowa 202039 Zan ba su zuciya ɗaya da aiki ɗaya, don kullum su ji tsorona domin amfaninsu da kuma amfanin ’ya’yansu a bayansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki39 Zan ba su zuciya ɗaya, da tafarki ɗaya domin su yi tsorona har abada, domin amfanin kansu da na 'ya'yansu a bayansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |