Irmiya 32:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Saboda haka, ga abin da Ubangiji yana cewa, ina gab da ba da wannan birni ga Babiloniyawa da kuma ga Nebukadnezzar sarkin Babilon, wanda zai yaƙe ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 Saboda haka, ni Ubangiji, na ce zan ba da wannan birni a hannun Kaldiyawa da hannun Nebukadnezzar Sarkin Babila, za su ci birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |