Irmiya 32:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Ga maganar da ta zo wa Irmiya daga Ubangiji a shekara ta goma ta Zedekiya sarkin Yahuda, wanda ya kasance shekara ta goma sha takwas ta Nebukadnezzar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Ubangiji ya yi magana da Irmiya a shekara ta goma ta mulkin Zadakiya, Sarkin Yahuza. A lokacin kuwa Nebukadnezzar yana da shekara goma sha takwas da sarauta a Babila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |