Irmiya 31:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 “In dai wannan kafaffiyar ƙa’ida ta daina aiki a gabana,” in ji Ubangiji, “to, sai zuriyar Isra’ila ta daina zama al’umma a gabana.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki36 “Idan dai wannan kafaffiyar ka'ida ta daina aiki a gabana, Ni Ubangiji na faɗa, To, ashe, zuriyar Isra'ila za ta daina zama al'umma a gabana ke nan har abada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |