4 Ga kalmomin Ubangiji da ya yi game da Isra’ila da Yahuda,
4 Waɗannan ne maganar da Ubangiji ya faɗa a kan Isra'ila da Yahuza.
Kwanaki suna zuwa,’ in ji Ubangiji, ‘sa’ad da zan komo da mutanena Isra’ila da Yahuda daga bauta in kuma maido da su ga ƙasar da na ba wa kakanninsu mallaka,’ in ji Ubangiji.”
“Ga abin da Ubangiji yana cewa, “ ‘Ana jin kukan tsoro, razana, ba salama ba.