Irmiya 30:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Fushi mai zafi na Ubangiji ba zai kawu ba sai ya cika manufofin zuciyarsa gaba ɗaya. A kwanaki masu zuwa za ku gane wannan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Zafin fushin Ubangiji ba zai huce ba, Sai ya aikata, ya kammala abubuwan da ya yi niyya a tunaninsa. A nan gaba mutanensa za su fahimci wannan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |