Irmiya 3:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Tabbatacce hayaniyar bin gumaka a kan tuddai da duwatsu banza ne; tabbatacce a wurin Ubangiji Allahnmu ne akwai ceton Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Daga kan tuddai ba mu da wani taimako, Ko daga hayaniyar da ake yi a kan duwatsu, Daga wurin Ubangiji Allahnmu ne kaɗai taimakon Isra'ila yake fitowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |