Irmiya 29:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Za ku neme ni ku kuwa same ni sa’ad da kuka neme ni da dukan zuciyarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Za ku neme ni ku same ni, idan kun neme ni da zuciya ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sarki ya tsaya dab da ginshiƙi ya kuma sabunta alkawarin a gaban Ubangiji, ya ce zai bi Ubangiji, yă kiyaye dokokinsa, da ƙa’idodinsa, da farillansa, da dukan zuciyarsa da dukan ransa, ta haka ya tabbatar da kalmomin alkawarin da yake a rubuce a cikin littafin nan. Sa’an nan dukan mutane ma suka yi alkawari yin haka.