Irmiya 26:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Sai fadawa da dukan mutane suka ce wa firistoci da annabawa. “Wannan mutum bai yi abin da ya isa hukuncin kisa ba, gama ya yi magana da sunan Ubangiji Allahnmu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Sarakuna kuwa da dukan jama'a suka ce wa firistoci da annabawa, “Wannan mutum bai yi abin da ya isa hukuncin kisa ba, gama ya yi magana da sunan Ubangiji Allahnmu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |