Irmiya 26:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Yanzu sai ku gyara hanyoyinku da kuma ayyukanku ku yi biyayya da Ubangiji Allahnku. Sa’an nan Ubangiji zai yi juyayi ya kuma janye masifar da ya furta zai kawo a kanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Saboda haka yanzu sai ku gyara al'amuranku da ayyukanku, ku yi biyayya kuma da muryar Ubangiji Allahnku. Ubangiji kuwa zai janye masifar da ya hurta gāba da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |