Irmiya 26:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Sai Irmiya ya ce wa dukan fadawa da kuma dukan mutane, “Ubangiji ya aiko ni in yi annabci gāba da wannan gida da wannan birni dukan abin da na faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Sa'an nan sai Irmiya ya yi magana da dukan sarakuna da dukan jama'a, ya ce, “Ubangiji ne ya aiko ni in yi annabci gāba da wannan Haikali da wannan birni, da irin maganar da kuka ji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |