Irmiya 25:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Kada ku bi waɗansu alloli don ku bauta ku kuma yi musu sujada; kada ku tsokane ni in yi fushi da abin da hannuwanku suka yi. Sa’an nan ba zan kawo muku lahani ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Kada ku bi gumaka, ku bauta musu, ku yi musu sujada, ko ku tsokane ni da ayyukan hannuwanku, sa'an nan ba zan hore ku ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |