Irmiya 25:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa, “Duba! Masifa tana yaɗuwa daga al’umma zuwa al’umma; hadari mai girma yana tasowa daga iyakar duniya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Haka Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Ga masifa tana tahowa daga al'umma zuwa al'umma, Hadiri kuma yana tasowa daga dukan manisantan wurare na duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |