Irmiya 25:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Zan kawar da muryoyin farin ciki da murna daga gare su, muryoyin amarya da na ango, ƙarar dutsen niƙa da hasken fitila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Banda haka zan kawar da muryar sowa da ta farin ciki, da ta ango da ta amarya, da amon dutsen niƙa daga gare su. Zan kashe hasken fitilunsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |