Irmiya 24:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Idanuna za su kula da su don kyautatawarsu, zan kuma komo da su wannan ƙasa. Zan gina su ba zan rushe su ba; zan dasa su ba kuwa zan tumɓuke su ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Zan lura da su da kyau, in kuma komo da su a wannan ƙasa. Zan gina su, ba zan rushe su ba. Zan kafa su, ba zan tumɓuke su ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |