Irmiya 23:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Zan sa makiyaya a kansu waɗanda za su lura da su, ba za su ƙara jin tsoro ko razana ba, ba kuwa waninsu da zai ɓace,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Zan sa makiyayan da za su lura da su. Ba kuwa za su ƙara jin tsoro, ko razana ba, ba kuma wanda zai ɓace, ni Ubangiji na faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |