Irmiya 23:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 Ga abin da kowannenku yana cin gaba da ce wa abokinsa ko danginsa, ‘Mece ce amsar Ubangiji?’ Ko kuwa ‘mene ne Ubangiji ya faɗa?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki35 Haka kowannenku zai ce wa maƙwabcinsa da ɗan'uwansa, ‘Wace amsa Ubangiji ya bayar? Me Ubangiji ya faɗa?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |