Irmiya 21:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 “Bugu da ƙari, ka faɗa wa mutanen cewa, ‘Ga abin da Ubangiji yana cewa, ga shi na sa a gabanku hanyar rai da hanyar mutuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 “Sai ka faɗa wa wannan jama'a, ka ce, ‘Ni Ubangiji na ce, ga shi, na sa tafarkin rai da na mutuwa a gabanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |