Irmiya 17:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Zai zama kamar ɗan kurmi a ƙasar da take kango; ba za su ga arziki sa’ad da ya zo ba. Za su zauna a busassun wuraren hamada, a cikin ƙasar gishiri inda ba kowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Gama yana kama da sagagi a hamada, Ba zai ga wani abu mai kyau yana zuwa ba. Zai zauna a busassun wuraren hamada, A ƙasar gishiri, inda ba kowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |