Irmiya 17:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Ban gudu zaman mai yin maka kiwo ba; ka sani ban marmarin ranan nan ta masifa ba. Abin da ya fito daga leɓunana kuwa, a bayyane suke gare ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Amma ni ban yi gudun zaman makiyayi a gabanka ba, Ban kuma so zuwan ranar bala'i ba, Ka kuwa sani. Abin da ya fito daga bakina kuwa, A bayyane yake gare ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |