Irmiya 16:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ba wanda zai ba da abinci don yă ta’azantar da waɗanda suke makoki saboda matattu, kai, ko saboda mahaifi ko mahaifiya ma ba kuwa wani da zai ba da abin sha don yă ta’azantar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ba wanda zai ba mai makoki abinci don ya ta'azantar da shi saboda mamacin, ba kuma wanda zai ba shi abin sha don ya ta'azantar da shi saboda mahaifinsa ko mahaifiyarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |