Irmiya 16:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Idanuna suna a kan dukan hanyoyinsu; ba a ɓoye suke daga gare ni, kuma zunubansu ba a ɓoye suke a idanuna ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Gama ina ganin dukan ayyukansu, ba a ɓoye suke a gare ni ba, muguntarsu kuma ba a ɓoye take a gare ni ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |