Irmiya 16:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 “Amma fa, kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “da mutane ba za su ƙara cewa, ‘Muddin Ubangiji yana raye, wanda ya fitar da Isra’ilawa daga Masar,’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 “Saboda haka, ga shi, kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “da ba za a ƙara cewa, ‘Na rantse da ran Ubangiji wanda ya fito da jama'ar Isra'ila daga ƙasar Masar ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |