Irmiya 15:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Zan ƙara yawan gwaurayensu su fi yashin teku yawa. Da tsakar rana zan kawo mai hallakarwa a kan iyaye mata na samarinsu; farat ɗaya zan kawo musu wahala da razana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Na yawaita gwauraye, wato mata da mazansu suka mutu, Fiye da yashin teku. Na kawo wa uwayen samari mai hallakarwa da tsakar rana. Na sa azaba da razana su auka musu farat ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |