Irmiya 15:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Ban taɓa zauna a cikin ’yan tawaye ba, ban taɓa yi murna da su ba; na zauna ni kaɗai domin hannunka yana a kaina ka kuma sa na cika da haushi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Ban zauna cikin ƙungiyar masu annashuwa ba. Ban kuwa yi murna ba, Na zauna ni kaɗai saboda kana tare da ni, Gama ka sa na cika da haushi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |