Irmiya 15:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Sa’ad da maganganunka suka zo, na cinye su; suka zama abin farin ciki zuciyata kuma ta yi murna, gama ana kirana da sunanka, Ya Ubangiji Allah Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Maganarka da na samu na ci. Maganarka kuwa ta zama abar murna a gare ni, Ta faranta mini zuciya. Gama ana kirana da sunanka, Ya Ubangiji Allah Mai Runduna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |